AREWA HACKERS

header ads

LEARN PROGRAMMING AND CODING FOR FREE

 assalama alaikum a yau nakawo muku wani toturial ne akan programming masu son koyan programming da coding yana da kyau kutsaya kukaranta saboda a kullum fatan mu mu kawo muku wani abu wanda zai iliman tar daku gameda ethical hacking ko prgramming toh yau dai abunda na kawo muku bakmai ne face wani website da zasu baka damar yin prgramming da coding cikin sauqe zasu dinga baka word word wadanda zaka dinga gwadawa dasu harka kware kuma free ne ba sai kabiya kobiyar sunan website dinnan shine kamar haka [ https://weopi..com kataba wannan link din zai kaika zuwa ga website din 

NAGODE😊😊😊😊

Post a Comment

0 Comments